Jam’iyyar PDP ta zargi shugaba Muhammadu da hannu dumu-dumu wajen tafiyar da harkokin tallafin albarkatun mai da gwamnatin tarayya tace ta biya a kwanakin baya da...
Uku daga cikin masu neman Jam’iyyar APC ta basu takarar gwamna a jihar Katsina sunyi barazanar fita daga Jam’iyyar saboda abinda suka kira rashin adalci a...
Guda cikin shugabannin kungiyar cigaban al’umma ta unguwar Hausawa zoo road wato zuda , Hassan Malam yayi kira ga kungiyoyi da mawadata da su rinka ciyar...
Wasu ‘yan Bindiga sun yi garkuwa da matan wani dan kasuwa a karamar hukumar Birnin Gwari da ke cikin jihar Kaduna. ‘Yan bindigar sun kai harin...
Hukumomi a filayen jiragen sama na kasar nan sun dauki tsauraran matakan kariya daga bazuwar cutar Ebola ta hanyar gyara na’urorin auna dumin jikin fasinjoji. Jami’an...
Gwamnatin jahar Kano ta nanata kudirin ta na farfado da kamfanonin da masana’antun da suka durkushe a jihar Kano. Kwamishinan kasuwanci, da jam’iyyun gama kai da...