Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da hallaka rayukan ‘yan kasa da ake samu da sunan fada tsakanin manoma da makiyaya a wasu sassan...
Yau ranar demokaradiyya a najeriya kuma tuni gwamnatin tarayya ta kebe wannan rana a matsayin hutu ga ma’aikatan gwamnati dana cibiyoyi masu zaman kansu. A...