Da misalin karfe 11 da minti 42 ne, ‘yan majalisar dokokin jihar Kano, su 24 karkashin jagorancin tsohon shugaban majalisar Kabiru Alhassan Rurum suka isa harabar...
Gwamnan jihar Jiagawa, Abubakar Badaru, ya bayyana shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaban da ya ke daura kasar nan a kan gwadaban ta, duba da...