Kasar Afirka Ta Kudu ta janye Jakadanta daga kasar Isira’ila jiya Talata, bayan da sojojin Isira’ila su ka kashe mutane 60 daga cikin Falasdinawan da ke...
Hukumomin Saudi Arabiya sunce a gobe alhamis ne za’a fara ibadar watan azumin Ramadana na shekarar 1439 Kamfanin dillanacin labarai na Saudiyya ya rawaito mahukuntan kasar...
Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya warware rikicin da ya mamaye Majalisar Dokokin Jihar Kano tsakanin Shugaban majalisar, Alhaji Yusuf Abdullahi Ata da kuma...