Babbar kotun tarayya mai zaman ta a kano karkashin justice zainab abubakar ta fara saurar karar da hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta...
Kungiyar kare hakkin dan adam ta Amnesty International ta zargi sojojin kasar nan da fararen hula ‘yan bindiga masu taimaka musu a yaki da kungiyar ‘yan...
Kwamishiniyar ma’aikatar albarkatun kasa ta jihar Adamawa Misis Shanti Sashi, ta maka shugaban karamar hukumar Lamurde Mista Barati Nzonzo a kotu, biyo bayan marin da ya...
Mataimakin gwamnan jihar Bauchi Injiniya Nuhu Gidado,ya mikawa gwamnan jihar bauchi Muhammad abubakar takardar ajiye aiki. A cikin wasikar da ya mika ya bayyana dalilansa, inda...