Hukumar hana fasa kauri ta kasa Custom ta gargadi ‘yan sumoga da su guji yiwa tattalin arzikin kasar nan zagon kasa. Kwanturolan hukumar kwastan dake kula...
Hukumomin kwalejin fasahar aikin tsafta da kiwon lafiya ta Kano sun kulle makarantar. Rahotanni sunce hukumar kwalejin ta dauki wannan mataki ne domin nuna goyon baya...
Kungiyar bunkasa ilimi da harkokin demokradiyya ta SEDSAC, ta yi kira ga masu wadata a cikin al’umma su rinka tallafawa mabukata da kayayyakin abinci domin rage...