Majalisar dattawa tayi sammacin kwantrolan gidajen yari na kasa ,ahmed ja`afaru domin yi mata bayani kan yadda ake samun rahoton garkame kananan yara a gidajen yari....
A taron bita da kuma wayar da kan masana harkokin kasuwanci da yan kasuwa da ofishin cibiyar kula da harkokin kasuwanci na kasar nan ya shirya...
Masu ruwa da tsaki akan harkokin aikin hajji a kasar nan na cigaba da kokawa bayan da hukumar alhazai ta ayyana kudin kujerar hajjin bana wato...