Babbar kotun jiha mai lamba 9 karkashin mai shari’a Usman Na’Abba taci gaba da saurarar karar da kungiyar ma’aikatan shari’a “JUSUN” suka shigar suna karar gwamnatin...
Rundunar Yansandan Jihar Kano ta gargadi Iyaye su ja kunnen Yayansu Kan amfani da abun fashewa mai kara wato Nockout Musamman lokacin watan Azumin Ramadan. Kakakin...
Jami’an lafiya a jamhuriyyar dimokaradiyyar congo sun fara gudanar da aikin baiwa jama’a rigakafin cutar ebola, a wani yunkurin da ake na dakile yaduwar cutar zuwa...
Kasar amurka ta gabatar da sababbin sharadai 12 masu tsauri domin kulla yarjejeniyar nukiliyar iran, lokacin da kasar ta yi barazanar daukar matakai masu tsauri kan...