Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ‘INEC’, Farfesa Attahiru Jega ya yi shelar cewa babban zaben shekarar 2019 mai gabatowa ka iya fuskantar tarnaki. Farfesan...
Gwamnatin jihar Filato ta samar da wani dandamalin tattaro bayanai domin inganta harkokin tsaro a fadin jihar Da yake kaddamar da dandamalin, Gwamna Simon Bako Lalong...
Kungiyoyin kare hakkin bil’ada sun yi jan hankali ga ‘yan siyasar kasar Nijar da su sasanta da juna domin kaucewa jefa kasar cikin rudanin siyasa ...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC tasha alwashin tabbatar da zabe mai inganci a zaben badi. Mai magana da yawun hukumar, Malam Aliyu Bello,...