Saurari shirin Baba suda na yau Alhamis 18-04-2019. A Tashar Dala FM 88.5 da karfe 10:30 na dare
4:14pm Hukumar kula da harkokin shari’a da ladaftarwa NJC ta tabbatar da Justice Nura Sagir Umar a matsayin sabon babban jojin jihar Kano. Kakakin kotunan Kano,...
Domin jin cikakken rahoton kasance da shirin Baba suda na yau Laraba 17 04 2019. Da karfe 10:30 na dare A TASHAR DALA FM 88.5.
Domin jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Laraba 17 04 2019. A Tashar DALA FM 88.5 da karfe 10:30 na dare
A shirin Baba Suda na ranar jumu’a mun kawo muku labarin yadda wani saurayi ya cukuikuyo Budurwarsa kan nuna rashin yardarta dashi. Kunji yadda matarnan mai fama...
Wani Malami a tsangayar sashen tarihi da hulda da kasashen waje a jami’ar Yusuf Maitama Sule dake Kano, Malam Murtala Mustapha, ya yi kira ga matasa...
Acikin shirin Baba Suda na ranar Alhamis da ta gabata mun kawo muku labarin matashin da ya hallaka kaninsa. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Wata mata ta baiwa mijinta shinkafar Bera Kano Lamarin ya farune da misalin karfe biyu na ranar yau Talata 16-04-2019 a kauyen Bechi dake karamar hukumar Kumbotso...
Don jin cikakken rahoton, saurari shirin Baba suda na yau Talata 16 04 2019. A Tashar Dala fm 88.5
A cikin Shirin Hangen Dala za ku ji yadda matashi Bashir Jantile yayi fashin baki kan rikicin samar da shugabancin malajisar dattawa. Haka kuma batun cin...