Dakarun tsaftace tuki a titunan jihar Kano wato KAROTA sunyi martani kan zargin da ake musu cewar suna daukar manyan gorori idan suna bakin aiki Cikin...
Daga filin wasa na damben gargajiya dake Ado Bayero square a unguwar sabon gari an fafata a wasannin yau Talata. Bahagon kwalawa da shagon ya kashe...
Kotun majustret mai zamanta a Nomansland karkashin mai Shari a Umma kurawa ta hori wani matashi mai suna Sanusi mai shayi da daurin shekara daya ko...
Shirin siyasa dake kawo muku halin da siyasar kano da kuma ta kasa ke ciki a yau. Download now Ayi sauraro lafiya.
Biyo bayan wani kame data aiwatar akan barayin shanu, rundunar yan sandan jihar kano tace ya zuwa yanzu ta samu nasarar kwato sama da dubu guda....
Hukumar kashe gobara ta jihar kano ta ce jami’in nan nata da ake zargin yayi arba da aljanin cikin ruwa yana samun sauki Da yammacin Alhamis...
Jama’ar gari fiye da dari biyu (200) ne suka taimaka wa jami’an hukumar KAROTA cafke wani direba. Jamian hukumar da ke aiki akan zuwa Zaria daf...
Labarin komawar dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Gambo Muhammad zuwa kungiyar kwallon kafa ta Katsina United ya rigaya ya zama abin tattaunawa a...
Kotun majistret mai lamba 34 karkashin mai sharia Aminu Usman Fagge, ta fara sauraron wata Shari’a wadda hukumar tace fina finai ta jahar Kano ta gurfanar...
Kungiyar kare hakkin dan adam mai suna Global Community Human Rights ta fidda sanarwar neman wata mata ruwa a jallo, bayan da shirin Baba Suda na...