Wani da a ke zargin ya yi fice a wajen ta’ammali da miyagun kwayoyi, ya ce ya na sha ne domin ya ji karfin yin dako...
Limamin masallacin, Usman Bin Affan dake unguwar Kuntau a yankin karamar hukumar Gwale, Malam Aminu Kidir Idris, ya bukaci a’lumma da su rinka kyautata alwalar su,...
Auren wanda ya samu tsaiko sakamakon wahalar da bisar shiga kasar Amurka ta yi wuya sakamakon kasar Amurka ta dakatar da bisar ta ga ‘yan Nijeriya...
Babbar kotun tarayya karkashin, mai shari’a Lewis Alagua, ta dakatar da hukumar karbar korafe-korafe ta jihar Kano da shugaban ta Muhuyi Magaji Rimin Gado daga bincike...
Dagacin garin Daddauda da ke karamar hukumar Bagwai, Alhaji Murtala Muhammad, ya ce su na bin hanyoyi domin kula da bakuwar fuska a yankin su domin...
Limamin masallacin juma’a na yankin Bechi dake karamar hukumar Kumbotso, Malam Magaji Yahaya, ya ce watan Rajab wata ne mai daraja da ya kamata al’umma su...
Mai Magana da yawun rukunin kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya gargadi ma’aikatan kotu da su kaucewa tirsasawa masu kariya a kotu domin gudun fadawa...
Limamin Masallacin, Usman Bn Affan dake unguwar Gadon Kaya, Dr. Abdallah Usman Umar, ya yi kira ga al’umma musulmi da su guji yin dabi’ar ciniki cikin...
A ci gaba da gasar cin kofin kwamishinan gidaje da sufuri na jihar Kano mai taken Barista M.A Lawal Cup 2020. Wasan Alhamis 05-03-2020 1- Soccer...
Wani tsohon Dan dambe a unguwar Ja’en dake karamar hukumar Gwale a jihar Kano, ya fada hannun hukumar Hisba saboda zarginsa da ake ya na yanka...