An samu hatsaniya a tashar motar Kwannawa da ke karamar hukumar Dange-Shuni a jihar Sokoto a ranar Lahadi, yayin da wani direban mota ya gano daya...
‘Yan bindiga sun tare kan titin Zaria zuwa Kaduna, inda suka rika harbin kan mai uwa dawabi cikin dare, lamarin da ya jikkata mutane da dama....
Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce mutane 110 aka kashe a harin da ake tunanin mayakan Boko Haram ne suka kai wa manoma a Zabarmari da ke...