kungiyar kwallon kafa ta Dabo Babes dake jihar kano, ta kammala daukar sababbin ‘yan wasa guda biyu daga Kungiyar Ladanai Professional Hotoro. Cikin sanarwar da kungiyar...
Hukumar KAROTA ta cafke wani mutum mai suna Mista Ekennah Okechuku wanda ya yi safarar Sinki 60 na tabar wiwi zuwa jihar Kano. Hakan na cikin...
Al’ummar yankin Bankauran Dangalama da ke Karamar hukumar Dawakin Tofa sun koka matsalar ilim da lafya da wutar lantarki da kuma hanyoyin zirga-zirgar ababen hawa. Al’ummar...
Wani manomi a jihar Kano ya ce, takin gargajiya na Turoson mutane ya fi kowane taki na zamani amfani a gona. Manomin ya bayyana hakan ne...
Na’ibin Masallacin Juma’a na Sheikh Abubakar Ɗan Tsakuwa da ke unguwar Ja’en Ring Road Malam Muhammadu Sabi’u Musa, Wa shauki, ya gargaɗi iyaye da su kaucewa...
Kungiyar Bijilante ta jihar Kano ta nada shugaban tashar Dala FM Ahmad Garzali Yakubu a matsayin mai magana da yawun kungiyar na daya. Shugaban kungiyar Muhammad...
Shugaban Ƙungiyar Bijilante na ƙasa Dakta Usman Muhammad Jahun, ya buƙaci gwamnatin Najeriya da ta ƙara tallafawa jami’ansu da kayayyakin aiki, domin samun damar daƙile muggan...
Kungiyar kwallon kafa ta FC Sheshe za ta koma daukar horo bayan hutu da kungiyar ta yi a baya. Sanarwar mai dauke da sa hannun mai...
Wani kwararre a fannin wasan kwallon Golf, Habibu Abdullahi Mahmud, ya ce wasan kwallon Golf kowa zai iya ba sai mai kudi ne kadai zai iya...
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 16 karkashin mai shari’a, Nasiru Saminu ta ci gaba da sauraron shari’ar da a ke kalubalantar hukumar KAROTA a kan...