Mahukuntan kungiyar kwallon kafa ta Ramcy FC Kano tare da ‘yan wasa da kuma daukacin ma’aaikatan tare da magoya bayan kungiyar na mika sakon ta’aziyar ta...
Sarkin sharifan Gwale kuma sakataren majalisar sarakunan sharifan Najeriya, Sharif Bello Ahmad ya bukaci sharifai da su ci gaba da yi wa Najeriya addu’a domin samun...
A ci gaba da wasan Damben gargajiya dake gudana a unguwar Sabon Gari a Jihar Kano, wasu daga cikin wasannin da aka fafata a ranar Alhamis...
Ja’E 2 – 0 Kano United Asosa Kurna 0 – 2 KEDCO FC
Rukuni na 19 Gwammaja FC 0-1 One Touch Dakata KC Sudawa 2-2 Tarauni R/Zaki Stars FC 0-1 One to Tel Ten Makai Tsamiya 2-0 Real Stars...
Kotun majistret mai lamba 55 mai zaman ta a unguwar Koki ta aike da wani mutum asibitin Dawanau domin tantance lafiyar kwakwalwarsa. Mutumin mai suna Bashir...
Babban limamin masallacin juma’a na Usman bin Affan dake Kofar Gadon Kaya Dr. Abdallah Usman Umar Gadon Kaya yayi kira ga iyaye da su bar ƴaƴansu...
Kungiyar kwallon kafa ta Alfindiki United, ta mika sakon ta’aziyar ta ga rasuwar mahaifin mataimakin Kyaftin din kungiyar, Habu Kufo Sudawa a ranar Juma’a. Cikin wata...
Shugabannin kungiyoyin karamar hukumar Gwale da suke fafatawa a gasar rukuni na daya wato Ahlan Cup ta gayyaci ‘ya’yan kungiyar zuwa taron ta da za ta...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce ta sami yawaitar korafe-korafe a kan yadda iyaye kewa ‘ya’yan su auren dole wanda hakan ke kara kawo rashin...