Wani dan wasan kwallon Golf, Dr Mustapha Muhammad Lawan, ya ce wasan kwallon Golf ya shiga ransa, sakamakon yadda wasu daga cikin yayyan su ke fafatawa...
Hukumar kula da ingancin magani da lafiyar abinci, ta jihar Kano, NAFDAC, ta rufe wasu kamfanonin yin Yoghourt sama da goma a jihar. Shugaban hukumar Pharmacist...
Wata matashiya a karamar hukumar Kura ta shirya zama sojan sama saboda ta rika sako Boma-bamai daga jirgi ta yaki ‘yan tadda a kasar nan. Matashiyar...
Shugabannin kungiyar masu sayar da magani ta Sabon Gari sun ce za su rinka kama duk wani magani mara inganci ko wanda amfaninsa ya kare ba...
A ci gaba da wasannin Damben gargajiya dake gudana a filin wasa na Ado Bayero Square a Unguwar Sabon Gari a Jihar Kano. Wasu daga cikin...
A wasannin gasar ajin rukuni na daya da aka fafata a yammacin jiya. Rukuni na daya Dakata United 0-0 Ayaga Action Kofar Mata United 2-0 FC...
Hukumar kwallon kafa ta jihar Kano ta dakatar da guda daga cikin mahukuncin kungiyar kwallon kafa Jet Bombers, Haruna Mai Nama daga shiga cikin harkoin kwallon...
Kotun shari’ar musulunci ta umarci da a yi wa wasu matasa uku bulala goma-goma tare da biyan Naira dubu 10 ga wani matashi domin ya yi...
Wani magidanci mai suna Muhammad Sulaiman mazaunin unguwar Kusa dake Makoda, bisa zargin shi da laifin tankwabar da Nama Tsire a hannun tsohuwar matar sa har...
Wata mata mai suna Zulaihat Auwal, ta nemi kotu da ta bi hakkin mahaifiyar su wadda ta rigamu gidan gaskiya, sakamakon wani mutum mai suna Aminu...