Hukumar bada agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu ta jihar Kano ta kai tallafi wani gida da gobara ta yi sanadiyar rasuwar mutane biyar a yankin...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta koma mataki na daya a jerin jaddawalin gasar cin kofin kwararru ta kasa (NPFL) da maki 23, bayan da...
Kungiyar kwallon kafa ta Jalayi Fc za ta fafata da Junior Morocco a yammacin ranar Alhamis 25-02-2021 da karfe 4 na yamma. Sauran wasan mako na...
A cigaba da wasan sada zumunta na Waye Gwani Cup ƙarƙashi jagorancin Abba Siniya Ja’en layin shago tara, wasan da aka buga a jiya Talata. Ƙungiyar...
Hukumar kwallon kafa ta jihar Kano, ta ce a gobe Alhamis ne za a dawo a ci gaba da fafatawa gasar cin kofin ajin matasa rukuni...
Wani matashi a garin Jemagu dake karamar hukumar Warawa sun bukaci hukumomi da sauran al’umma da su kawo musu dauki saboda iftila’in gobara da ta tashi...
Shugaban ‘Yan Tebura na layin Ta Ambo a kasuwar Kantin Kwari Muttaka Mahmud Sa’idu Koki ya ce, wasu mutane na kokarin gine hanyoyi dake layin Ta...
Shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan Agundi, ya roki masu baburan Adaidaita sahu cewa su yi hakuri da kalaman da ya furta mu su a kan...