Wani dattijo mai shekaru 72 a duniya, Alhaji Yusufu Musa, ya ce tun lokacin da Turawa suka fara wasan kwallon Golf a Kano ya fara bibiyar...
Hukumar kwallon kafa ta jihar Kano, ta dage gasar ajin matasa na mataki na daya wato Ahlan League One, sakamakon yajin aikin da masu Baburan Adaidaita...
Daga gidan wasan Damben gargajiya dake Ado Bayero Square a unguwar Sabon Gari a jihar Kano, a wasan da aka fafata a yammacin jiya Lahadi wasan...
All Stars Kurna 2-0 High Landers FC Ganduje Babes Vs Admiral United PP Kano Rovers 2-0 Dorayi Stars Greater Tomorrow 1-2 Asosa Kurna FC
Sakamakon tsunduma yajin aikin da direbobin adaidaita sahu su ka yi a ranar Litinin saboda harajn da hukumar KAROTA ta saka musu, motocin Kurkura sun koma...
Wasu daga cikin direbobin baburan Adaidaita sahu sun roki gwamnatin jihar Kano da ta sauke shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Dan Agundi. Direbobin sun bayyana rokon...
Hukumar kula da makarantun sakandire ta jihar Kano ta bukaci da za a zauna teburin sulhu tsakanin direbobin Adaidaita sahu da hukumar KAROTA domin dalibai su...
Direbobin motar kurkura sun koma daukar fasinjoji da motar maimakon daukar kaya sakamakon tsunduma yajin aiki da direbobin Adaidaita sahu suka gudanar a ranar Litinin. Wani...
Kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai ta kasa Human Right Foundation of Nigeria ta ce, Idan ba a samu sulhu akan yajin aikin direbobin...
Makarantu a jihar kano sun fuskanci karancin dalibai da malamai, sakamakon yajin aikin direbobin Adaidaita Sahu suka shiga. A zagayen da gidan rediyon Dala ya gudanar...