Gwamnatin jihar Kano za ta ci gaba da gudanar da gwajin Cutar Corona a mazabu 5 na karamar hukumar Nasarawa da suka hadar da Giginyu da...
Kwamitin shirya gasar cin kofin Major Sunday da ake fafatawa a karamar hukumar Gezawa ya yanke hukunci a kan karar da kungiyar kwallon kafa ta Norway...
Babban Jojin jihar Kano, mai shari’a Nura Sagir Umar, ya kaddamar da alkalai guda 21 da za su saurari shari’ar wanda ya yi kunnen kashi a...
Wudil United 0-2 Asosa Kurna FC Admiral United 1-2 Cosmos United Zoo United 1-0 Royal Form FC Unguwa Uku United 1- 1 Sky Wreca FC
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce nan bada dadewa za ta samar da dokar kare hakkokin kananan yara a jihar. Mataimakin shugaban majalisar jihar ta Zamfara, Alhaji...
Wani Bazawari mai suna Abdulkarimu Ali, ya ce yanzu haka ya na neman Bazawara da za ta rufa masa asiri ko doguwa ko kuma gajeriya. Bazawarin...
Hukumar gyaran tituna da magudanan ruwa a jihar Kano KARMA, ta ce yanzu haka sun a gyaran tituna guda 13 a jihar Kano. Shugaban hukumar Injiniya...
Wani likita a asibitin kwararru na jihar Jigawa, Dakta Shehu Sambo ya ce cutar zazzabin cizon sauro yakan iya sanya yara yin jijjiga wani lokacin kuma...
Bisa kalaman cin zarafi ga fiyayyen halite da Sheikh Abduljabar Nasir Kabara ke yi a wuraren rufe dukannin wuraren taruka da karatun shi ke yi gwamnatin...
Gwamnatin Kano ta bayar da umarnin rufe dukkanin masallaci da kuma cibiyar da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ke gudanar da wa’azi ko kuma karatu, musamman a...