Rundunar ‘ƴan sandan jihar Kano ta ce, labarin da aka rinƙa yaɗawa wata mata ta yi sanadiyyar rasuwar ƴar aikinta saboda dukan kawo wuƙa da ta...
Al’ummar unguwar Tukuntawa dake karamar hukumar birni a jihar Kano sun gwamnatin jihar da ta gina musu makaranta a filin gidan rediyon Manoma da ta sayar...
Ma’aikatar ayyuka da more rayuwa ta jihar Kano za ta kashe Naira miliyan 100 wajen gina titi mai tsawon kilo mita daya a unguwar Karkasara dake...
Wani dan wasan kwallon Golf, Muhammad Bello Dalha kuma Dan Adalan Zannan Kazaure, ya ce a iya tsawon shekara biyar da ya yi a wasan kwallon...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa za ta yi kokarin kammala aikin ginin da ta fara a jami’ar Yusuf Maitama Sule wanda aikin ya tsaya...
Shugaban makarantar Sakandiren Adamu Na’amaji Malam Sadik Garba Adamu Na’amaji dake Gorondutse a jihar Kano ya bukaci kungiyoyin tsofaffin daliban makaranta da su rinka tallafawa makarantun...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 7 karkashin mai shari’a Usman Inuwa, magidancin nan da ake zargi da yiwa matarsa yankan rago ya sake gurfana a...
Wani Malamin addini musulunci jihar Kano Malam Umar Modibo Jarkasa ya ce matsawar iyaye basu kiyaye nauyi da hakkin dake kan su na ya’yan su ba...
Wani masanin halayyar dan Adam Kwamrad Idris Salisu Rogo Malami a tsangayar ilimi da sanin halayyar Dan Adam na jami’ar Bayero a jihar Kano ya ce,...
Wani likita likita a sashen duba lafiyar kwakwalwa na asibitin koyarwa na Aminu Kano dake jihar Kano Dakta, Aminu Shehu ya ce, idan mutum ya kasance...