A ci gaba da wasannin Damben gargajiya dake gudana a filin wasa na Ado Bayero Square dake unguwar Sabon Gari a jihar Kano, wasu daga cikin...
Limamin masallacin Juma’a na Shalkwatar rundunar ‘Yan sanda dake Bompai, ya ce wajibi ne a martabar ahalin fiyayyen halita da sahaban sa. SP Abdulkadir Haruna, ya...
Na’ibin masallacin Juma’a Quba dake Tukuntawa a karamar hukumar Tukuntawa, Ahmad Muhammad Ali, ya ce ayyuka na gari su ne za su sa dan Adam ya...
Sakataren wasannin kwallon Golf a jihar Kano, Dr Yahaya Tanko, ya ce matasa da kuma dattijawa na iya fafatawa a gasar ba tare da wata matsala...
A gasar cin kofin ajin rukuni na biyu wato division 2 Mb Faragai 2 Golden Star Indabawa 3 Milo Tishama 1 Enken Emiret 1 New Boys...
A gasar Unity Cup da ake fafatawa a filin Mahaha a Kofar Na’isa. Kungiyar kwallon kafa ta Ramcy FC ta lallasa CP Boys da ci 3...
Babban limamin masallacin Juma’a na Umar Sa’id Tudun Wada, Dr Abdullahi Jibril Ahmad, ya ce duk wanda ya karbi cin hanci ya sani cewa zai hadu...
Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta ce masarautar Bichi ta ci gaba da baiwa majalisar haɗin kai wajen samun nasarar gudanar da ayyukan cigaban al’ umma....
Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta ce ta sami nasarar kama masu manyan laifuka ciki hadda wasu mutane biyu da suka kashe wani dan kungiyar Sintiri...
Al’ummar garin Jajaye dake karamar hukumar Rogo a jihar Kano, sun ce rashin hanya ta sanya su a cikin kunci tare da kawo koma baya a...