Daga filin wasan Dambe na Ado Bayero Square dake jihar Kano, an fafata a ranar Juma’a 20 ga watan Fabrairu 2021, ‘yan Damben Arewa sun fito...
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano Malam Muhammad Sani ya yi kira ga maza da su guji gasa wajen karin aure. Malam Muhammad Sani ya...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidil Kuba dake unguwar Tukuntawa Malam Abubakar Tofa ya ce, musulunci ya koyar da musulmai yin addu’a saboda haka al’umma su ci...
Limamin masallacin Juma’a na Sheikh Ibrahim Nakwara dake unguwar Gwazaye a karamar hukumar Kumbotso Malam Ibrahim Na Khaulaha ya ce, yawan buri da al’umma ke sanya...
Limamin masallacin Juma’a na Aliyu Khawwas dake unguwar Maidile Malam Kamalu Abdullahi ya ce, da zaman lafiya ake samun ci gaba saboda haka akwai bukatar musulmai...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’i Sheikh Abdulkadir Jilani dake garin Gano Malam Aminu Abbas Gyaranya ya ce, idan al’umma su ka yi hakuri da halin da...
Limamin masallacin juma’a na Jami’u Amirul Jaishi Nasiru Kabara Malam Mukhtar Abdulkadir ya ja hankalin al’ummar musulmi da su yawaita yin salatin Annabi (S.W.A) domin yana...
A gasar cin kofin ajin matasa rukuni na daya da a ka fafata ajiya Alhamis. Golden star Dorayi ta yi rashin nasara a hannun FC Emirate...
Kungiyar kwallon kafa ta Alfindki United, za ta dawo daukar horo a ranar Litinin, tun bayan hutun mako guda da ta tafi na rasuwar mahaifin Kyaftin...
A cigaba da gasar cin kofin Unity, da ake fafatawa a Kano. Soccer Stickers 0-2 Sky Wreca B.I.B FC 0-2 Unguwa Uku United Mumbayya FC 0-0...