A ci gaba da wasan Damben gargajiya dake wakana a Ado Bayero Square a Unguwar Sabon Gari a jihar Kano. Dunan Yellow da Shagon Bahagon Mancha...
Dan wasan kwallon Golf a jihar Kano, Auwalu Muhammad wanda aka fi sani da Auwalu Badawa, ya ce a cikin wasanni kusan 300 da ya fafata...
Kotun shariar musulinci dake zamanta a karamar hukumar Gaya, karkashin mai shari’a Malam Usman Haruna Usman Tudun Wada ta bada umarnin aikewa da wani matashi gidan...
Wani matashi manazarcin al’amuran yau da kullum Isma’il Abdullahi Adam ya ja hankalin matasa matuƙa baburan adaidaita sahu da su daina wulaƙanta sana’ar su domin kaucewa...
Gwamnatin tarayya karkashin ma’aikatar gona ta raba tallafin Irin Shinkafa ga manoma dari takwas maza da mata a jihar Kano. Darakta mai kula da ma’aikatar gona...
Kotu majistret dake unguwar Nomans Land mai lamba 46, karkashin mai shari’a Zubairu Inuwa ta yanke wa wani matashi Rabi’u Labaran hukuncin zuwa gidan gyaran hali...