Kwamitin tsaro da dakile shaye-shaye a unguwar Kofar Na’isa dake jihar Kano ya ce, babban matsalar da suke fuskan ta wajen dakile da ta’ammali kayan maye...
Hukumar kiyaye hadura ta kasa reshen jihar Kano ta ce, ya zama wajibi masu ababen hawa su rage gudu a lokacin hazo domin kaucewa afkuwar hadura....
Wasu ma’aurata a jihar Kano sabani ya gifta a tsakanin su, har takai an dambata wanda ya janyo mai gidan ya gartsawa uwargidan cizo. Sai dai...
Babbar kotun jihar Kano mai zamanta a unguwar Mila Road, karkashin mai shari’a Abdu Mai Wada ta sanya ranar 13 ga watan 3, domin ci gaban...
Gama Emirates 0-1 Giodano FC Zango FC 2-2 Leeders FC Samba Kurna 2-1 Tahir Babies Travellers FC 3-0 Royal Form FC
Falgore Daji 3 Junior Bacirawa 2 Junior Kano Utd 1 Raising Star 0 Zumunta Fagge 2 Sa’ad Academy 2 Big Star T/maliki 1 All Boys 1...