Kungiyar Teburin mai shayi na unguwar Ja’en a yankin ƙaramar hukumar Gwale, Aminu S Gandu, ta gudanar da bikin cin nama na musamman a yankin. Taron...
Ma’aikatar shari’a ta jihar Kano ta ce ta yi kwaskwarima a kan yanayin zaman sauraon shari’u a fadin jihar ta hanyar tabbatar da bayar da tazara...
Kungiyar daliban unguwar Kofar Mata ta ce, za ta mayar da hankali wajen ganin al’ummar yankin sun samu ci gaba a rayuwarsu ta gaba ba iya...
Hukumar gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta ce tun kafin gwamnati ta sanya matakin sanya takunkumi rufe hanci da baki tare da bayar...
Masana a fannin ilimi sun ce baya daga cikin ingancin koyo da koyarwa yaro bai iya karatu ba a rinka kyarar shi ko kuma tsangwamar sa...
Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (Unicef) ta fara ziyartar makarantun Firamare dake fadin jihar Kano, domin duba kayan kariya na Covid-19 da suka...
Kwararre a fannin wasannin kwallon Golf, Garba Umar Baba, ya ce wasan kwallon Golf ban a masu kudi bane hatta mara kudi zai iya fafatawa a...
Kawo Warriors 0-2 Junior Pillars Leeders 0-1 AREWA FC Good Hope 1-0 Giodano FC Dorayi Stars 0-1 Ramcy FC
Eleven Star Gwarzo 2-2 Heart Boys Akwa FC Baba Boys 1-2 Soccer Star Dandago New City Tarauni 0-3 City Boys Zaura 1-4 Golden X Karaye Shining...
ASF Gano 2-2 Hayin Diga United Gwammaja Super Stars 1-0 K/Nassarawa United FC Karkasara 3-1 Home Base T/Murtala Dorayi Babba Lions FC 1-0 Super Action Birgade...