Jamiyyar PDP a Kano ta kalubalanci gwamnatin jihar Kano, kan batun zargin sayar da gidan rediyon manoma na unguwar Tukuntawa dake karamar hukumar birni. Sakataren yada...
Wata yarinya wadda ba ta wuce kimanin shekaru 12 da haihuwa a unguwar Gaidar Makada dake karamar hukumar Kumbotso, ta rataye kanta har lahira. A na...
Malamar addini a jihar Kano kuma jami’a a hukumar Hisba, Aisha Muhammad ta ce matan aure da su rinka biyayya fiye da mazajen su dan gujewa...
Shugaban majalisar malama ta jihar Kano, Malam Ibrahim Khalid ya ce iyayen yara dasu dage wajen tura ‘ya’yan su makarantu Islamiyya, domin samu rabauta da Aljanna....
Kungiyar iyayen yara da Malaman makaranta ta jihar Kano (PTA) ta ce abun takaici ne bisa yadda yara suke makara ya yin zuwa makaranta musamman ma...
Babban limamin masallacin juma’a na Uhud dake unguwar Maikalwa, Dr Khidir Bashir ya ce bai kamata Malamin dake koyar da yara tarbiyya a ji shi ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sami nasarar kama wasu mutane da su ka kware wajen satar wayoyi a masallaci da gidan biki da wuraren taron...
Gwamnatin jihar Kano ta shigar da masu fama da cutar Kuturta cikin tsarin cin gajiyar lafiya kyauta har sama da mutum dubu biyu da dari biyu...
Wani dan wasan kwallon Golf a jihar Kano, Alhaji Garba BB, ya ce a lokacin da ya fara wasan kwallon Golf ya samu daukaka daga sauran...
Mambauya FC da Leeders FC Filin wasa na Kano Pillars Stadium Sabon Gari Junior Pillars za ta kara da Soccer Strikers A filin wasa na Gwagwarwa...