Wani dan kasuwa kuma mai buga wasan kwallon Golf a Kano, Ishaq Shu’aibu, ya ce tun shekaru 12 da suka wuce ya fara buga wasan. Dan...
Al’ummar kauyen Kahu a Karamar Hukumar Kibiya da ke nan Kano, sun koka bisa yadda suka ce yan sanda na kame mazan garin, bayan da suka...
Gwamnatin Kano ta ce za ta dauki matakin hukunci na nan take kan direban da aka samu da daukar fasinjan da ya karya dokar yaki da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ja hankalin mutane da su guji yin amfani da takunkumin da wasu masu baburan Adai-daita sahu ke bayarwa da zarar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, masu satar mota sun fito da wani sabon salo wanda da zarar mutum ya yi sakacin barin mukulli a...
Wani kwararren likita a bangaren duba lafiyar mata na asibitin koyarwa na Aminu Kano Dakta Mahamud Kawu Magashi ya ce, ana yiwa mata aiki ne domin...
Masana kimiyyar tattalin arziki sun ce har yanzu harkokin kasuwanci musamman na kasar nan basu farfado daga koma bayan da suka samu saboda cutar Corona. Shugaban...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta yabawa mutane bisa yadda suka daura aniyar shiga aikin sa kai na hukumar duk da sun san ba biyansu za’ayi...
Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa reshen jihar Kano ta ce, ma’aikatan jiya sun fi kamuwa da cutar Corona a dawowar cutar karo na biyu...
Kotun majistret mai lamba 35 karkashin mai shari’a Ibrahim Mansur Yola ‘yan sanda sun gurfanar da wani mutum da zargin yiwa dan sanda rauni da zamba...