Connect with us

Wasanni

Division Two: Sakamakon gasar da aka fafata a Kano

Published

on

A gasar cin kofin ajin matasa rukuni na daya da a ka fafata ajiya Alhamis.

Golden star Dorayi ta yi rashin nasara a hannun FC Emirate da ci 1-0.

Eleven Star ta yi canjaras da Rangada Stars.

Marvelous FC ta yi rashin nasara ahannun Kudini Boys.

Old Boys FC ta lallasa FC Badawa da ci uku da biyu.

Falgore ta samu nasara a kan Action United da ci biyu da daya.

Yayin da kungiyar kwallon kafa ta Tornadoes Gyadi-Gyadi ta doke Tagwaye United da ci uku da daya.

Kano Milo FC ta yi kunnen doki daya da daya da Soccer Dilema.

R2 one 2 team FC Dala ta yi rashin nasara a hannun Super Star Sharada da ci biyu da nema.

Clever Kawo FC ta samu nasara a kan Itihad Mandawari da ci daya da nema.

One Touch S/Kofa 2 Fc Indabawa 0.

Jakada City 2 Fc Mai Kwai 0

Super Boys Naibawa 0 Fc Affara 1

One Touch S/Kofa 2 Fc Indabawa 0.

Yankusa Pillars 1 Jakada Utd 0

Gyadi Gyadi warriors 2 Ajingi Utd 0

D/Z United 1 Danladi Utd 2

Dan Dalama Utd 0 Ambassadors Sumaila 1

Gama Eleven 1 Ganduje Under 15 3

Super Star Yakasai 0 Unity Boys Sauna 3.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Wasanni

Unity Cup: M.Y Jamil za ta barje gumi da Zoo United

Published

on

A ci gaba da gasar Unity Cup ajin matasa da ake fafatawa a jihar Kano, a yammacin ranar Juma’a ne kungiyar kwallon kafa ta M.Y Jamil za ta kara da Zoo United a filin wasa na Mahaha Sport Complex dake Kofar Na’isa a cikin filin Kano United.

Soccer Strikes za ta kece raini da Clever Warriors a filin wasa na Sky Limit dake Mahaha.

Kano Rovers za ta fafata da Gama Emirates a filin wasa na Gwagwarwa Mini Stadium.

Dabo Babies za ta buga da Dabo Babies a filin wasa na Diso United dake Mahaha.

Wasannin duka za a fafata su ne da karfe hudu na yammacin ranar Juma’a.

Continue Reading

Wasanni

Kano: Sakamakon gasar Unity Cup

Published

on

Sakamakon wasannin kwallon kafar da aka fafata a yammacin ranar Alhamis a jihar Kano.

Admiral United 0-2 Ramcy FC

Leeders FC 2-0 Royal Form

Kano United 5-2 Zango Academy

Continue Reading

Wasanni

Kwallon Golf: Na fara zuwa filin wasan Golf tun 1977 – Malam Isah Lafiya

Published

on

Wani dan wasan kwallon Golf, Malam Isah Lafiya, ya ce ya fara wasan kwallon Golf sakamakon ya kasance mai matsayin daukar jakar ‘yan wasa.

Malam Isa Lafiya ya kuma ce tun ya na daukar jakar ‘yan wasan kwallon Golf ta na rinjayar shi, har ta kai gay a kai matsayin fara buga wasan.

Wakilin mu Musa Abdu daga filin wasan kwallon Golf na jihar Kaduna ya turo mana da rahoto.

Continue Reading

Trending

error: Content is protected !!