Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa reshen jihar Kano ta ce, ma’aikatan jiya sun fi kamuwa da cutar Corona a dawowar cutar karo na biyu...
Kotun majistret mai lamba 35 karkashin mai shari’a Ibrahim Mansur Yola ‘yan sanda sun gurfanar da wani mutum da zargin yiwa dan sanda rauni da zamba...
Daliban makarantar Firamari dake unguwar Ja’en a karamar hukumar Gwale sun, firgita tare guduwa daga cikin makarantar a lokacin da jami’an yin rijistar katin zabe suka...
Wani dan wasan kwallon Golf a jihar Kano, Safiyanu Abubakar, ya ce a yanzu haka ya buga wasanni 100 a cikin kwallin Golf a fadin kasar...
Kungiyar kare hakkin dan Adama da jin kai ta Human Right Foundation of Nigeria ta ce, za su ci gaba bibiyar hakkin wasu mutane biyu da...
Shugaban kasuwar Bachirawa mayanka dake kwanar Ungoggo a karamar hukumar ungoggo Malam Murtala Ustaz ya ce, Za su ci gaba tabbatarwa dukkan ‘yan kasuwarsu na amfani...
A gasar Unity Cup da aka fafata a yammacin jiya Litinin. Phonex FC ta lallasa Wudil United da ci 3 da nema. Cleaver Warriors ta doke...
Sakateran zauren dattijan kasuwar kantin Kwari Usman Ibrahim Usman ya ce sun shirya daukar matakin danka duk dan kasuwar da aka samu yana hada-hadar kasuwanci ba...
Dala United ta yi rashin nasara a hannun Jiniya Pillars ‘Yan kasa da shekaru 15 da ci 3 da 2. National Star Dukawa ta yi kunnen...
A gasar cin kofin matasa ajin rukuni na biyu kungiyar kwallon kafa ta SSG United ta lallasa da Rijiyar Feeder da ci 3 da nema. Dan...