Dan wasan kwallon sandan Golf, Haruna Abubakar Birniwa, ya ce tun da aka koya masa wasa ya kware ba tare da jimawa ba, har ta kai...
A gidan wasan Damben gargajiya dake Ado Bayero Square a Unguwar Sabon Gari a jihar Kano kuwa, an Dambata ne tsakanin Arewa da Kudu sakamakon babu...
A irin wannan rana ta Alhamis 25 ga watan Fabrairu na shekarar 2020, tsohon Manajan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Marigayi Kabiru Baleria ya cika...
A ci gaba da gasar kwallon kwando mai taken (Emir of Kano Basketball Champonship) da ake gudanarwa a rufafen filin wasa na Sani Abacha dake Kofar...
Shugaban makarantar Markazul Tabligul Risalatul Islam Malam Kabiru Ghali Ibrahim ya ce, Yanayin rayuwar wasu ma’auratan ke janyo matsaloli a zaman takewar aure. Malam kabiru Gali...
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Rights Community Service Iniative ya shawarci gwamnatin Kano da ta rinka siyan baburan Adaidaita sahu tana bada su ga...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure Kabiru Alhasan Rirum ya shawarci ‘yan jaridu a jihar Kano da na kasa baki daya...
Wani mutum da ake zargi da buga takardun fili na bogi ya gurfana a gaban kotun majistret mai lamba 4 inda ta aike da shi da...
Hukumar bada agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu ta jihar Kano ta kai tallafi wani gida da gobara ta yi sanadiyar rasuwar mutane biyar a yankin...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta koma mataki na daya a jerin jaddawalin gasar cin kofin kwararru ta kasa (NPFL) da maki 23, bayan da...