Shugaban majalisar malama ta jihar Kano, Malam Ibrahim Khalid ya ce iyayen yara dasu dage wajen tura ‘ya’yan su makarantu Islamiyya, domin samu rabauta da Aljanna....
Kungiyar iyayen yara da Malaman makaranta ta jihar Kano (PTA) ta ce abun takaici ne bisa yadda yara suke makara ya yin zuwa makaranta musamman ma...
Babban limamin masallacin juma’a na Uhud dake unguwar Maikalwa, Dr Khidir Bashir ya ce bai kamata Malamin dake koyar da yara tarbiyya a ji shi ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sami nasarar kama wasu mutane da su ka kware wajen satar wayoyi a masallaci da gidan biki da wuraren taron...
Gwamnatin jihar Kano ta shigar da masu fama da cutar Kuturta cikin tsarin cin gajiyar lafiya kyauta har sama da mutum dubu biyu da dari biyu...
Wani dan wasan kwallon Golf a jihar Kano, Alhaji Garba BB, ya ce a lokacin da ya fara wasan kwallon Golf ya samu daukaka daga sauran...
Mambauya FC da Leeders FC Filin wasa na Kano Pillars Stadium Sabon Gari Junior Pillars za ta kara da Soccer Strikers A filin wasa na Gwagwarwa...
Kungiyar kwallon kafa ta A & N warriors ta lallasa 3-0 Tamawa Utd Kurna Babes 1 Major Garba 2 Playing Tiger U/limanci 0 kawo Revengers 2...
A na tsaka da fafatawa a wasan Shagon Mada da Dogo na Karkarna alkalin wasa ya tsayar da wasan cewa an tashi haka, sakamakon zaren Dogo...