Kungiyar kwallon kafa ta A & N warriors ta lallasa 3-0 Tamawa Utd Kurna Babes 1 Major Garba 2 Playing Tiger U/limanci 0 kawo Revengers 2...
A na tsaka da fafatawa a wasan Shagon Mada da Dogo na Karkarna alkalin wasa ya tsayar da wasan cewa an tashi haka, sakamakon zaren Dogo...