Yayin da ake ci gaba da cece-kuce dangane da rikicin kabilanci da ya samo asali daga rikicin makiyaya da ‘yan asalin yankin kudancin Najeriya, Gwamna Nasir...
Sojoji tara ne suka rasa rayukansu yayin wani hari da mayaƙa suka kai wani sansanin sojoji dake yankin Mopti a tsakiyar kasar Mali. Rahotanni sun ce...