Gamayyar kungiyoyin matasan Arewa masu rajin dorewar zaman lafiya, sun ce gwamnatin tarayya da ta tabbata ta kama wadanda ake zargi da kisan Fulani makiyya a...
A wasannin Damben gargajiya a ke fafatawa a filin wasa na Ado Bayero Square dake unguwar Sabon Gari a jihar Kano, Dan Sama’ila ya doke Shagon...
A ci gaba da wasannin Damben gargajiya da ke gudana a filin wasa na Ado Bayero Square a unguwar Sabon Gari a Kano Shagon Reza Bunza...
Wasu matasa masu karancin shekaru a yankin unguwar Sharada dake karamar hukumar birni sun shiga hannun ‘yan Bijilante sakamakon fasa shagon kayayyakin sayar da waya. Matasan...