Kotun majistret mai lamba 12 karkashin mai Shari’a Muhammad Jibrin ta aike da wasu matasa 4 gidan ajiya da gyaran hali. Ana zargin matasan da laifin...
Wani matashi mai suna Abubakar Ismail ya shaki iskar ‘yanci tun bayan da Jami’an tsaro su ka kama shi, sakamakon zargin da ake yiwa dan uwansa...
Ana garjejen kato mai lalurar kwakwalwa ya kama wasu yara masu tallan ruwa ya dauke su dari har sai da kayan tallan su ka bare. Wani...
Shugaban kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Global Community For Humman Right Network, Ambasada Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya ja hankalin gwamnatin jihar Kano da ta...
Babban Safeto na Janar na rundunar ‘yan sanda ta kasa Alkali Baba Usman, ya ziyarci jihar Kano domin ganawa da Jami’an sandan jihar, wajen tunatar da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta ci gaba da bayar da gudunmawa wajen bunkasa harkokin ilimin manya a jihar, domin wayar da kan su dangane...
Wani matashi ya gurfana a rukunin kotunan Shari’ar musulunci dake zamansu a Kofar Kudu, da zargin tsayawa wani Almajiri aka ba shi Baburin Adaidaita Sahu daga...
Kotun jiha mai lamba 19 karkashin mai shari’a Maryam Ahmad Sabo ta ci gaba da sauraron wata kara da wani mutum Alhaji Aminu Bala ya shigar...
Kotun daukaka kara ta shari’ar musulunci dake jihar Kano za ta nada sababbin alkalai a kotunan shari’ar muslunci su 34 wanda za su jagoranci harkokin shari’ar...
Shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano Malam Ibrahim Khalil, ya yi kira ga kungiyoyin tallafawa marayu dake jihar Kano da su hade kan su waje guda...