Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnatin jiha da ta karasa aikin titin da ya hade garuruwan Doka da Riruwai dake karamar hukumar Doguwa. Bukatar ta...
Hukumar kashe Gobara da kai agajin gaggawa ta jihar Kano ta danganta asarar rayuka da dukiyoyi a kan rashin tanadar lambobinta na kira domin neman dauki...
Gwamnatin Kano ta ce za ta kaddamar da kwamitoci na kulla zumunci tsakanin al’umma da jami’an tsaro a garin Rano da zai kasance karkashin masarautar Rano,...
Shugaban kwamiti na musamman da majalisar Wakilai ta kasa ta kafa domin duba yadda Jarabawar Jamb ta bana za ta gudana a cibiyoyin zana Jarrabawar dake...
Shugaban kungiyar Bijilante dake unguwar Dorayi Garejin Kamilu a karamr hukumar Gwale, Malam Abubakar Muhammad ya koka kan yadda al’ummar yankin ke yunkurin rufe musu Ofishin...
Mai Magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, duk lokacin da aka dawo daga yajin aikin kotuna, sababbin kararraki ake fara gabatarwa...
Kotun majistret mai lamba 53 dake zamanta a unguwar Koki, karkashin mai shari’a Sadiku Sammani, ta sallami wani matashi da ake zargin sa da guduwa da...
Babbar kotun Shari’ar musulunci dake unguwar Hotoro, karkashin mai shari’a Abdu Abdullahi Wayya, wani kamfanin Man Fetur ya yi karar direban su bisa cin amana da...
Wani magidanci da wata mata sun gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci dake Kofar Kudu, Karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, kan zargin kashe Da da...
Al’ummar garin Jar Kuka dake karamar hukumar Gezawa a jihar Kano, sun bukaci mahukuntan da su kawo dauki a kan matsalar hanya da suke fama da...