Ana zargin wasu ‘yan daba sun kashe samari biyu ‘yan gida daya a yankin Bachirawar ‘yan Tukwaneb dake karamar hukumar Ungoggo a ranar Juma’ar makon da...
Ana zargin wani matashi dan unguwar Rijiya Lemo ne, ya na makale hannun sa ya na barar neman taimako, shi dan gudun hijira ne da ‘yan...
Shugaban kasuwar Singa dake bangaren Kastu, Alhaji Auwalu Hussaini ya ce, alakanta tsadar fulawa da kungiyar mata masu siyar da Gurasa mai suna Alheri yiwa kai...
Hukumar dake kula da gidajen ajiya da gyaran hali a jihar Kano, ta ce taimakawa mazauna gidajen da kayayyakin amfanin yau da kullum, zai taimaka musu...
Mai rikon mukamin shugabancin hukumar kare hakkin mai siye da mai siyarwa a jihar Kano (CPC) Honarable Baffa Babba Dan-Agundi, ya gargadi shugabannin kasuwar man Ja...
Limamin masallacin Masjidil Kuba dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar Birni, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, al’umma su rinka amfani da ni’imar da Allah ya...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidil Ansar dake yankin Kuyen Ta Inna a karamar hukumar Kumbotso, Malam Muhammad Ahmad Abdurrahman ya ja hankalin al’umma musamman samari da...
A daren Laraba ne Allah ya yi wa Hajia Fatima Dalhatu, daya daga cikin matan Alkali Muhammad Dalhatu bayan ta sha fama da rashin lafia. Hajiya...
Tuni a ka yi jana’izar, Hajia Rakiya Dalhatu, daya daga cikin matan Alkali Muhammad Dalhatu wadda ta rasu a ranar Laraba bayan ta sha fama da...
Mai horas da kungiyar Kano Pillars, Ibrahim A Musa, ya ce sakamakon ruwan saman da a ka yi ya sanya kungiyar ta Kano Pillars ta yi...