Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce, ya zama dole ƙungiyoyin bijilante, su ƙara dagewa wajen bin doka...
Masanin halayar dan Adam dake jami’ar tsangayar ilmi ta Jami’ar Bayero dake jihar Kano Kwamared Idris Salisu Rogo ya ce, Wani bincike da suka gudanar ya...
Wata budurwa ta kwaci saurayin ta daga hannun masu kwacen Babur a yankin unguwar Kuntau dake karamar hukumar Gwale, a lokacin da saurayin ta ya yi...