Babbar kotun shari’ar musulinci dake zaman ta Hausawa a filin Hockey, ta sanya ranar 13 ga watan 4 na wannan shekara ta 2022, domin lauyan magadan...
Al’ummar yankin Ummarawa da ke karamar hukumar Kumbotso, sun koka kan yadda ake kokarin gine filin makarantar Primary da ke garin. Daya daga cikin mazauna garin...
Masu makarantun tsangaya na jihar Kano sun ce, za su ɗauki matakin kai gwamnatin jihar Kano ƙara kotu, matukar bata janye ƙudirinta na samar da dokar...
Tsohon mai tsaron ragar kasar Italiya, Gianluigi Buffon ya sake tsawaita kwantiraginsa na ci gaba da zama kungiyar Parma, har zuwa shekarar 2024, wanda ke nufin...
Wata ƙungiya mai rajin taimakawa al’umma wajen samar da tsaro a unguwanni da ke unguwar Yola ta Search Light Initiative for Community Peace ta ce, sai...
Wata mata ta manta danta a cikin Baburin Adaidaita Sahu a unguwar Badawa, bayan ta hau babur din a hanyar su ta dawo wa daga unguwa...
Babbar kotun jihar mai lamba 14, mai zamanta unguwar Bompai, karkashin mai shari’a Nasir Saminu, ta haramtawa hukumar KAROTA kama masu goyan biyu akan Babur, matukar...
Liverpool ta lashe kofin Carabao karo na 9, bayan an yi ruwan bare-bare a bugun daga kai sai mai taron raga. Wasan da aka fafata na...
Mai kungiyar kwallon kafa ta Chelsea kuma dan kasar Rasha, Roman Abramovich, ya ce, ya baiwa amintattun gidauniyar agaji ta Chelsea ta ci gaba da kulawa...
Kungiyar kwallon kafa ta Leeds United ta sallami babban mai horas da ita, Marcelo Bielsa, bayan rashin tabuka abin kirki da ya sa kungiyarsa ta sha...