Kotun majistret mai lamba 58 karkashin jagorancin mai shari’a, Aminu Gabari ta sassauta sharudan da ta gindaya a kan batun bayar da belin Injiniya Mu’azu Magaji...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp, zai tantance yanayin lafiyar Sadio Mane, bayan daukar horo kafin ya yanke shawarar ko zai buga wasan da Liverpool za...
Mai horas da Manchester City, Pep Guardiola ya gargadi ‘yan wasan sa cewa, da su kara zage dantse wajen ganin sun ci gaba da taka leda,...
Hukumar Yaki da Cutar Kanjamau ta Jihar Kano ta wayar da kan daliban kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi, kan illar cutar kanjamau, ciwon hanta da daliban...
Limamin masallacin Juma’a na Nana A’isha da ke unguwar Gabas Na’ibawa, Sheikh Muhammad Salih Harun ya ce, tuba zuwa ga Allah ita ce hanya mafi tabbatuwa...
Limamin masallacin juma’a na Faruq unguwa Uku CBN Quarters Dr. Aminu Isma’il ya ce, wayar hannu ni’ima ce da Allah Ya yiwa al’umma, saboda haka mu...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ƴan Azara, malam Abubakar Shu’aibu Abubakar Ɗorayi ya ce, idan Allah ya yiwa mutum jarabawa...