Shugaban kwamitin sasancin rikicin cikin gidan jam’iyyar APC a Kano, Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya ce kwamitin ya kammala duk wani shiri, domin dai...
Ministan ma’adinai da karafa, Olamilekan Adegbite, ya tabbatar da cewa, za a kammala aikin kasuwar Zinariya wato Gwal a jihar Kano kafin karshen shekarar 2022. Ministan...
Wata babbar kotu da ke jihar Kaduna ta dakatar da Sanata Bello Hayatu Gwarzo, daga shiga hurumin jam’iyyar PDP, tun daga mazaba da karamar hukuma har...
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Mua’zu Magaji Dan Sarauniya, ya roki kotu da ta sassauta masa kan sharuddan belin da aka sanya masa. A cewar...
Karamar hukumar Ungogo ta dauki matakin dakatar da ma’aikatan asibitin Rijiyar Zaki, sakamakon wata mata mai nakuda da ta je haihuwa asibitin da safiyar ranar Laraba,...