Daliban fannin shari’a a kwalejin Legal da ke Kano, sun gudanar da wani zaman shari’ar gwaji, domin bunkasa karatun su na aikin shari’a. Zaman gwajin shari’ar...
Dakarun hukumar Hisbah a jihar Kano, sun kai sumame a daya daga cikin gidajen da hukumar ke zargin a na tara matasa maza da mata, mai...
Sabon zababben shugaban kungiyar kasuwar waya ta Farm Center a jihar Kano, Hassan Abubakar Abdullahi Bawasa, ya bukaci hadin kan ‘yan kasuwar da sauran wadanda a...
Kotun shari’ar muslinci mai zamanta a Ungogo karkashin jagorancin mai shari’a, Mansur Ibrahim Bello, ta hori wasu matasa 2 da daurin talala, sakamakon samun su da...
Shugaban ƙungiyar lauyoyi (NBA) ta kasa reshen jihar Kano, Barista Aminu Gadanya ya ce, Sakacin iyaye da ƙarancin tsaro, ya taka muhimmiyar rawa wajen yawaitar garkuwa...
A na zargin wata mata ta rauna ta abokiyar zaman ta da kwanan awon hatsi samfurin kirar Nabogaji, sakamakon saɓani da ya gifta a tsakanin su,...
Babbar kotun shari’ar Muslunci da ke Rijiyar Zaki, ƙarƙashin mai shari’a Abdu Abdullahi Wayya, wasu marayu sun shigar da ƙarar wani Dillali da su ke zargin...