An dakatar da kocin Roma, Jose Mourinho na tsawon wasanni biyu, bayan da a ka kore shi a wasan da Roma ta tashi 2-2 da Verona...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turay UEFA, ta ce na da tabbacin sauya wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai na bana daga St Petersburg...
Kotun Majistret mai lamba 70 karkashin jagorancin mai shari’a, Faruk Ibrahim Umar, ta hori wasu matasa 2 da daurin watanni 4 ko zabin tara na Naira...
Tshon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa, ya na nan daram a jam’iyyarsa ta PDP . Kwankwaso ya bayyana hakan ne jim...
Wani matashi a yankin unguwar Dakata kawaji da ke karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano ya ce, ya rubuta sunan budurwarsa da wuta ne baro-baro saboda...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Sama’ila Dikko ya ce, sun samu nasarorin dakile laifuka da kuma tabbatar da tsaro a jihar Kano sakamakon goyan bayan...
Kotun majistret mai 70, mai zamanta a unguwar Nomansland, karkashin mai shari’a, Faruq Umar, ta hori wasu matasa 2 da daurin watanni 4 ko zabin tara...