Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya koma jam’iyyar African Democratic Congress (ADC). A baya ne dai Sheikh Ibrahim ya fice daga jam’iyyar...
Wani matashi mai jini a jika ya jingina zaman kashe wando da mutuwar zuciya a wani hali na cimma zaune a tsakanin matasa. Muhammad Sani Abubakar...
Limamin masallacin Juma’a na Nana A’isha da ke Unguwar Gabas Naibawa, Sheikh Abubakar Jibril ya ce, tabarbarewar tarbiya a cikin al’umma ya sanya yanzu abubuwa na...
Limamin masallacin Juma’a na Faruq da ke Unguwa Uku CBN Quarters, Dr Aminu Isma’il ya ce, ana bukatar duk abin da musulmi zai gudanar a rayuwarsa...
Limamin masallacin Juma’a na masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Abubakar Ibrahim ya ce, rashin yin gwaji tsakanin masoya har sai bayan sun shaku, shi...
Kotu majistret mai lamba 58 karkashin jagorancin mai shari’a, Aminu Gabari ta sanya Injiniya mua’zu Magaji Dan Sarauniya a hannun beli. Cikin kunshin tuhumar da ‘yan...