Shugaban Zauren Masoya Shirin Ƙaddara ko Ganganci na nan gidan rediyon Dala FM Kwamared Nura Yahuza ya ce, daga fara gabatar da shirin Kaddara ko Ganganci,...
Bruno Fernandes ya zama dan wasa na baya-bayan nan da ya yi watsi da rahotannin rarrabuwar kawuna a cikin dakin sanya tufafin Manchester United, ya na...
Mai horas da Tottenham, Antonio Conte ya ce, ba shi da matsala da babban burin Harry Kane, duk da haka ya na fatan zai iya zama...
Mahaifin matashin da ake zargin masu kilisa sun yi sanadiyar rasuwar sa a yankin gandun Albasa a makon da ya gabata ya ce, su na zargin...
Jami’in hulda da jama’a na kotunan daukaka kara na shari’ar musulunci da ke jihar Kano, Muzzammil Ado Fagge ya ce, manyan alkalai (Kadaye) su na ziyartar...