Dakarun Ukraine sun gwabza da mahara na Rasha daga bangarori uku a ranar Alhamis, bayan da Moscow ta kai farmaki ta kasa da ruwa da kuma...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce, an kawo musu rahoton za a bude gidan rawar gala a titin Yahaya Gusau, sun tura jami’ansu wajen amma...
Wani magidanci ya yi karar wani mutum da zargin hurewa matarsa Kunne, a gaban babbar kotun shari’ar musulunci da ke Rijiyar Zaki, karkashin mai shari’a Abdu...
Fitaccen mashiryin fina-finan masana’antar Kannywood, Bashir Maishadda, ya musanta labarin dake ta karadewa a shafukan sada zumunta cewa, zai auri jaruma Aisha Humaira, biyo bayan ganin...
Wata kwararriya kan fannin harhada magunguna kuma ma’aikaciya a jami’ar jihar Kaduna, Dr. Basira Kankia Lawan ta ce, maimakon daliban fannin harhada magunguna su rinka bata...
Kotun shari’ar musulunci mai zamanta a Ungogo, karkashin mai shari’a Mansur Ibrahim Bello, ta hori wasu mutane biyu da daurin watanni shida ko zabin tara na...