Kotun majistret mai lamba 7 a jihar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Muntari Garba Dandago ta hori, Sadiya Haruna, da daurin watanni shida babu zabin tara...
Katafaren kamfanin sayar da kayan wasanni Nike ya kori dan wasan, Manchester United Mason Greenwood, bayan zargin samun shi da laifin fyade. An kuma kama matashin...
A na sa ran dawowar dan wasan gaban Masar, Mohamed Salah zuwa kungiyarsa ta Liverpool a ranar Talata, bayan kammala gasar cin kofin nahiyar Afrika. Salah...
Sabon dan wasan Newcastle United, Bruno Guimaraes, ya ce ya koma kungiyar ne saboda ya yi imanin cewa, wata rana zai iya lashe gasar cin kofin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, a shirye ta ke ta tsayar da albashin duk wani malamin da ba ya zuwa wajen aikin sa na koyarwa a...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Sama’ila Shu’aibu Dikko ya ce, bai ga jihar da ake nuna ƙauna ga jami’an tsaro kamar jihar Kano ba. CP Sama’ila...
Wani dattijo mai suna Umaru Musa, mai kimanin shekaru 87 ya ce, tunanin makomarsa ya sa ya ci gaba da neman ilimin addini. Malam Umar, ya...
Babbar kotun jiha mai lamba 5, ƙarƙashin mai shari’a Usman Na’abba, ta ɗage zaman ta, sakamakon Abdulmalik da wasu mutane 2 da ake zargin su da...