Kotun majistret mai lamba 24 da ke zamanta a unguwar Gyad-gyadi, ƙarƙashin mai shari’a Umma Kurawa, an sake gurfanar da wasu matasa guda biyu da ake...
Wata mata ta je asibitin da ke unguwar Rijiyar Zaki haihuwa ma’aikatan ba su zo ba, kan jaririn ya turo sai wasu maza ne su ka...
Wani Fasinja da ke kokarin hawa matattakalar jirgin sama ya yanke jiki ya fadi a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano (MAKIYA) a ranar Laraba...
Al’ummar yankin Sharada da ke karamar hukumar Birni a Kano, sun ce samar da ofishin Hisba da kuma na ‘yan sanda a filin kofar Na’isa, shi...
Dubun wani direban Adaidaita Sahu ta cika a Kano, bayan da a ke zargin ya yi mika ta wuce tsayin sa, a lokacin da a ka...
Hukumar Hisba a jihar Kano, ta fasa tarin kwalaben barasa masu tarin yawa wanda kudaden su ya tasamma sama da Naira miliyan 100 da hukumar ta...