Kotun shari’ar musulinci mai zamanta a Ungogo karkashin jagorancin mai shari’a, Mansur Ibrahim Bello ta aike da wani matashi gidan gyaran hali. Matashin mai suna Safiyanu...
Kwamishinan raya karkara da tsara birane na jihar Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso, ya ce, dama can Abdullahi Abbas shi ne shugaban jam’iyyar APC kamar yadda ta...
Shugaban sashen harsuna a kwalejin ilimi ta tarayya kuma limamin masallacin juma’a a da ke jihar Kano, Dr Rabi’u Tijjani Rabi’u ya ce, saboda miji ya...
An sake gurfanar da matashin nan mai suna Abba Bros a gaban kotun jiha mai lamba 17 da ke zamanta a Milla road, da zargin fashi...
Kotun shari’ar Muslunci mai zamanta a ƙaramar hukumar Ungogo, ƙarƙashin mai shari’a Mansur Ibrahim Bello, ta aike da wani matashi gidan gyaran hali.Ƙunshin zargin da ake...
Kotun daukaka kara da ke Abuja, ta jingine hukuncin da babbar kotun jihar Kano ta yi a kan zaben jam’iyya na kananan hukumomin jihar. Kotun daukaka...