Shugaban kasar Rasha, Vladmir Putin, ya zargi kasashen yammacin duniya cewa, da gangan suka samar da wani yanayi da aka tsara, domin jawo su cikin yaki...